DAN'MAJEN GWANDU A KASAR CANADA

Shugaban Hukumar kula da sararin samaniya ta Nijeriya, Injiniya Ahmed Umar Farouk)Dan'majen Gwandu) tare da Ministan harkokin jiragen sama Mr Festus Keyamo SAN da sauran shugabani ma'aikatun dake kula da harkokin jiragen sama, suna halartar taro karo na 42 akan harkokin jiragen sama.(42nd Session of the Assembly of the International Civil Aviation Organisation (ICAO)).

Taron na gudana ne a kasar Canada.

Kebbi-Trust ta kawo maku kadan daga cikin fotonan shugaban Hukumar kula da sararin samaniya ta Nijeriya Injiniya Ahmed Umar Farouk Dan'majen Gwandu a wajen wannan taron:

Post a Comment

0 Comments