Matasan 650 zasu Anfana da Tallafin Karatu A Kano
Matasa 650 daga Kano ta Arewa zasu Anfana da da tallafin karatu
Akalla matasa 650 a yankin Kano ta Arewa zasu anfana da tallafin karatu a fannin kwamfuta
An bada wannan tallafi ne damin samun kwarewa a fannin kwamfuta daga Shugaban kamfanin Syrol Technology Ltd Engr. Rabi'u Aliyu Garo
Post a Comment
0 Comments