An Kaddamar Da Masallacin Da SSG, Tafidan Yauri Ya Gyara

An Kaddamar da Masallacin Juma'a na Unguwar Yabo dake cikin garin Yawuri;

An Kaddamar da Masallacin Juma'a na Unguwar Yabo dake cikin garin Yawuri a ranar juma'a 25/4/2025

Maigirma sakataren Gwamnatin Jihar Kebbi Alhaji Yakubu Bala (Tafidan Yawuri) ne yayi anfani da dukiyarsa wajen wannan aikin addini.

Muna addu'ar Allah ya saka masa da alheri yasa wannan aikin akan mizanin ayyukan sa nagari. Amin

Post a Comment

0 Comments