Uwargidan Gwamnan Kebbi Hajiya Zainab Nasare Ta Yi Ta'aziyar Rasuwar Hon. Wasagu

UWARGIDAN GWAMNAN JIHAR KEBBI HAJIYA ZAINAB NASARE TA YI TA'AZIYAR RASUWAR HON. JUNAIDU WASAGU

A cikin juyayi, radadi da tausayawa, uwargidan Gwamnan Jihar Kebbi Hajiya Zainab Nasare  na mika ta'aziyar sa zuwa ga iyali da yan'uwan marigayi Hon.Junaidu Wasagu da Allah Yawa rasuwa a ranar lahadi 21/04/2024.

Hajiya Zainab Nasare ta bayyana Hon.Junaidu Wasagu a matsayin hazikin matashin Dan siyasa Mai farin jini da kishin jama'ar sa.

Tayi addu'ar Allah Ya ji Kansa da rahma, Ya albarkaci abinda ya bari.

Post a Comment

0 Comments