Yan Kasuwa A Argungu Na Shirin Ban Kwana da Wutan NEPA
YAN KASUWAN ARGUNGU ZA SU KOMA AIKI DA WUTAN HASKEN RANA (SOLAR)
Wa ta kungiyar mai rajin ganin yan kasuwa sun amfana da hasken wutar lantarki yau ta ziyarci yan, kasuwar Karamar Hukumar mulki ta Argungu kebbi state.
Domin jin irin yarda suke amfani da hasken wutar lantarki inda sunkayi zama a tsowuwar sakatariya dake Argungu. an daiyi jawabai masu ma,ana na fahimtar juna daga ƙarshe, jam'i,an wannan kungiya sun shiga cikin kasuwar Argungu domin ganin irin tsarin da yan kasuwa ke gudnarda kasuwancin su.
Shuwagabannin yan, kasuwar Argungu Karkashin Jagorancin Alhaji Labbo Fakon Sarki, da Sakataren Yan Kasuwar Alhaji Yakubu Mai Roba Sunyi Godiya bisa ga yarda wannan ƙungiya ta nuna musu son ci gaba, anyi ardu,a samun zaman lafiya.
Post a Comment
0 Comments