Zaben Cike Gurbi A Yauri/Shanga/Ngaski 2024
YAURI/SHANGA/NGASKI 2024
HON. UMAR UBA (BULLET) YA LASHE ZABEN FITAR DA GWANI (PRIMARY ELECTION) A JAM'IYAR APC
Delegates 150 ne suka kada kuri'a
- Yauri: Delegates 50
- Shanga: Delegates 50
- Ngaski: Delegates 50
Jimla: 150
Yadda ta kaya:
1- Hon. Umar Uba (Bullet) ya Sami kuri'u; 140
2- Dr. Jibril Abubakar Abarshi ya Sami kuri'u; 8
Invalid/Damage: 2
Karin bayani zai biyo baya......
Post a Comment
0 Comments