KAURAN GWANDU YA ZAMA DAN TAKARAN APC A KEBBI

KAURAN GWANDU YA ZAMA DAN TAKARAN APC A KEBBI

Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu ya Lashe Zaben Fidda Gwani na Gwamnan Jihar Kebbi na Jam'iyar APC .
Ankammala Zaben Fidda Gwani na Jam'iyyar APC na Gwamnan Jihar Kebbi a halin yanzu.

Ga yadda sakamako n zaben ya kasance:

1- Abubakar Malam: 35

2- Sen. Dr. Yahaya Abdullahi: 0

3- Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu: 1,055

Wannan nasara yayi matukar kwantar da hankalin magoya bayan minisran Shari'a Abubakar Malami, bisa dalilin yiwuwar dawowan takaran Malami inda komai yaje daidai bisaga yadda aka tsara InshaAllahu.

Kasa samun ko kuri'a daya da Dr. Yahaya yayi yaba mutane mamaki kasan cewar tsohon gwamna Adamu Aleiro ya yi ikirarin cewa ko ana ha Maza ha Mata sai ya tabbtar da Dr. Yahaya a matsayin Gwamnan jahar Kebbi a 2023 a jam'iyar APC.

Ko wannan faduwan mununiyace ga karshen siyasar Aleiro a jahar Kebbi?, Yar manuniya zata nuna.

Post a Comment

0 Comments