Yawurawa sunyabawa Hon. Halima

KHADIMIYYA JIRGIN NASARA BAYAN MAIGIRMA MINISTER SHARI'A ABUBAKAR MALAMI SAN YA GWANGWAJE AL'UMMAR JAHAR KEBBI DA TALLAFIN KAYAN ABINCHI, YAU KWATSAM SAI GA WATA MACE MAI KAMAN MAZA KWARI NE BABU HAJIYA HALIMA HASSAN TUKUR (MAI BUJE) ITAMA TA GWANGWAJE AL'UMMAR MASARAUTAR YAURI EMIRATES DA NATA GUDUMMUWA KARKASHIN JAGORANCHIN KHADIMIYYA 

 Ranar Attanin 11/04/2022 ne  tsohuwar Yar Majalisar Tarayya Abuja mai wakiltan Yauri, Shanga da Ngaski, Hon Halima (Mai Buje) Ta Raba kayan Abinchi Ga mata Da Maza Dake fadin Yauri Emirates Kama Daga Kungiyoyi ,Da Masana'atu ,Sa Makarantu Dake Cikin Garin Yauri Kai Abin Ban shawa Irin Yadda Zaruman Yauri Ta Tsaya Tsayin Daka Wurin Ganin Al'umma Yauri Emirates Sun mori wannan Tallafin Duba Da Irin Watan Da Ake ciki Domin Tausayawa Marassa Karfi 

Sanin Kowa ne Hon Mai Buje Ba Yau Ta Saba yin Alkhairi Ba Tin Tana Yar Majalisar Tarayya Abuja mai wakiltan Yauri Emirates Ta Taka mihimmiyar Rawa Wurin Ganin Yauri Emirates Ta Samu Daukaka Kuma Da Cigaba Yanzu Haka Daga cikin Cigaban Da Ta Kawo Agarin Yauri Yauma Ta Amfane shi wato Town Hall Wanda Ake Kira Da Hall Din Buje, Ga Kuma Step-down Na Wutan Lantarki Da Dai sauransu Hakan Ya Nuna Mana cewa KHADIMIYYA YAURI EMIRATES Ta Samu Hazikan Jagorori Da Kuma shuwagabanin Na gari 
Yawurawa Ba Abinda Zamu Cewa Kungiyar KHADIMIYYA YAURI EMIRATES Face Fatan Alkhairi Domin Kuwa Samun Irin Su Hon Halima Mai Buje Ba Karamin Nasara Bane A Tafiyar Siyasan yauri Emirates, Domin Kuwa Al'umma Sun Amafana Da Abubuwa Kamar Haka::::
Shinkafa 
Gero
Sugar 
Atamfa 
Kudi 
Muna Yiwa Zaruman Yauri Fatar Alkhairi Da kuma Addu'ar Allah Ubangiji Yabata Nasara Akan Duk Wani Abunda Take Nema A Rayuwar ta Amen,Daga Karshe Kuma Tayi Bayanin cewa Zata Tsaya Takara Insha Allah Dan Haka Tana Neman Addu'ar Yawurawa Akan Allah Yabata Nasara Amen 
   Kuma Hon Mai Buje Ta Samu Rakiyan Mata Manya manya Daga Jaha Daga Ciki Harda State Wumen Leader HaJiya Aisha Gunabi

KHADIMIYYA AMANA
KHADIMIYYA TAIMAKO
KHADIMIYYA TAUSAYAWA
KHADIMIYYA JIN KAN AL'UMMA 

ALLAH KABAMU NASARA AMEN 

DAGA 
DAN KAMBARI BIRNIN YAURI

Post a Comment

0 Comments