Siyasar Karamar Hukumar Dandi
Mai Laya Kiyayi Mai Zamani
Abi ALLAH, a yi biyayya ga Gwamnati a zauna lafiya; Mutanen Karamar Hukumar Dandi Sun gano gaskiya sun bi Dakta
Taron tarbo da kaddamar da Dr. Mansur Isah a matsayin Dan takaran shugaban Karamar Hukumar Dandi a tutur jam'iyar APC Mai alamar tsintsiya a ranar Larba (ta bawa ranar samu) a garin Kamba 10/7/2024.
Post a Comment
0 Comments